Latest
Sakon taya tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabiu Musa Kwankwaso murnar zagoyowar ranar haihuwarsa da gwamnan Kano mai ci yanzu, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya wallafa a jaridu ya janyo mahawarra tsakanin magoya bayan 'yan siyasan biyu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan gagarumin taron da yaje na Afirka a kasar Rasha. Taron ya samu halartar akalla shuwagabannin kasashe 40 tare da gwamnatoci...
A yau Juma'a ne kotun ta yanke hukunci kan karar da Sanata Suleiman Adokwe na jam'iyyar People Democratic Party, (PDP) ya shigar na kallubalantar nasarar Al-Makura na jam'iyyar All Progressives Congress, (APC). Alkalan kotun, Mai
Salamatu Bello, wacce ake zargin malamin jami’a da lalata da ita, ta gudanar da zanga-zanga a kewayen birnin Kaduna domin nuna halin wuyar da dalibai mata ke shiga a kasar.
A wurin taron kaddamar da rabon kayan wanda aka yi a makarantar firamare ta Mariri Special Primary School dake karamar hukumar Kumbotso, Ganduje ya ce wannan kadan kenan daga cikin kokarin gwamnatinsa na ganin ko wane yaro jihar y
Wani alkalin kotun Majistare, Muhammad Jibril, ya yankewa Sa’idu mai shekara 49, Adam mai shekara 45 da Nazir mai shekara 40 hukunci bayan sun amsa laifin wasu tuhume-tuhume biyu da ake masu na hada kai wajen aikata laifi da kuma
1. Kasuwar sarrafa ababen kwaliya ta Lekki Wannan kasuwar ta Lekki wuri ne inda ake sarrafa kayayyakin kawata daki wadda aka fi sani da Kasuwar Jakande. Kasuwace inda zaka iya samun kayan kawata dakinka daga naira 500.
Rahotanni sun kawo cewa wani dan bautar kasa, a karamar hukumar Bebeji dake jihar Kano, ya yiwa wani yaro duka har lahira a daren ranar Alhamis.
Yanzu haka wani hoto wata tsohuwa ne yake ta yawo a shafukan sada zumunta, inda aka ganta a bakin wani shagon sayar da kaya tana yin bara ga irin mutum-mutumin nan da ake yin tallar kaya da shi tunaninta mutum...
Masu zafi
Samu kari