Latest

Sa'a Ibrahim: 'Yar jihar Kano ta zama shugabar BON
Sa'a Ibrahim: 'Yar jihar Kano ta zama shugabar BON
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hajiya Sa'a wadda ta kasance 'yar asalin karamar hukumar cikin birnin Kano wato Kano Municipal sanadiyar fitowar ta daga unguwar Magashi, ta yi nasara a kan shugaban kamfanin yada labarai na jihar Adamawa, ABC, Yusuf Nadabo.

Rahoton Bankin Duniya: APC ta jinjina wa shugaba Buhari
Rahoton Bankin Duniya: APC ta jinjina wa shugaba Buhari
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC ) mai mulki ta jinjina wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan matakin da kasar ta kai a rukunin kididdigan da Bankin Duniya ya fitar na kasashen da suka fi saukin hulda ta fannin k