Latest
Kamar yadda mai magana da yawun 'yan sandan yankin, Bala Elkana, ya sanar, a ranar 21 ga watan Oktoba ne hukumar tasu ta samu koken daga Patrick. Ya bayyana cewa, wacce yake zargin 'yar asalin jihar Abia ce kuma tana zaune a...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya yi kira ga al’ummar Musulman Najeriya dasu fita neman sabon jinjirin watan musulunci na Rabi’ul Awwal.
Hankula sun tashi a unguwar Hayin Malam Bello dake cikin yankin Rigasa na karamar hukumar Igabi ta jahar Kaduna yayin da mamakon ruwan sama ya yi awon gaba da wata babur din keke Napep har ya yi sanadiyyar mutuwar wata budurwa.
Ministan kula da yan gudun hijira da cigaban al’umma, Hajiya Sadiya Umar Faruq ta gamu da cikas a yayin data bayyana gaban majalisar dattawa domin kare kasafin kudin ma’aikatarta na shekarar 2020.
Jiya ne Jam’iyyar APC ta yi magana game da korafin Bola Tinubu. A baya mun fahimci cewa Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi Carko-carko da jin cewa an kai sunan Tinubu wajen Magu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da mutuwar uwargidar marigayi tsohon firai ministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa,Hajiya Jummai Abubakar da ta rasu a ranar Lahadi, 27 ga watan Oktoba.
Da yake gana wa da manema labarai a ofishinsa ranar Asabar, Alhaji Mudassir Idris Abubakar, ya bayyana cewa tuni gwamnatin jihar Kano ta bashi filin da zai gina kamfanin tare da bayyana cewa yana cigaba da sauran shirye-shiryen
Najeriya kasa ce da ke da 'yan kwallon kafa masu baiwa sosai da ba su taba buga wa Super Eagles wasa ba. Hakan na faruwa ne saboda kasancewarsu masu izinin zama a kasashe biyu, ra'ayin kansu ko kuma rashin samun damar buga wa kasa
Wata majiya daga dangin marigayiyar ta shaida wa manema labarai cewa nan bada dadewa ba za a fitar da sanarwar tsare-tsaren binne ta. Kazalika, Legit.ng ta wallafa cewa tsohon shugaban jam'iyyar PDP a birnin tarayya, Abuja, Alhaji
Masu zafi
Samu kari