Latest
Maina ya gurfana a gaban kotun ne tare da dan sa mai shekaru 20, Faisal, wanda ya zare a lokacin da jami'an tsaro suka yi yunkurin kama mahaifinsa bayan ya shigo Najeriya kimanin sati biyu da suka wuce. Alkalin kotun, Jastis Okon
A yayin da zaben gwamnan jihar Kogi ke kara karato wa, 'yan kabilar Igala a karkashin jagorancin sabon mataimakin gwamna jihar Kogi, Edward Unekwuojo Onojo (CIK), Sanata Jibrin Isa Echocho, da sauran zababbun mambobin jam'iyyar AP
An kai wa hukumar EFCC karar zargin Jigon APC Bola Tinubu. Yanzu dai ana so EFCC ta binciki inda Tinubu ya samo kudi a lokacin zaben Shugaban kasa bayan an samu motocin kudi a gidansa.
Wani abin al-ajabi ya faru a garin gano bayan an gano wani mutum mai suna Aminu Baita da aka ce ya nutse a rafi ya mutu tun a shekarar 1990. Wani na kusa da iyalansa, Yakubu Musa ya ce baita wanda kwararren mai aikin jinya ne a a
Ministan aiyukan noma, Alhaji Sabo Nanono, a jiya ya kaucewa tambayar manema labararai akan ikirarin samun abicin naira talatin da yayi. Nanono da yayi taro da manoma da massu ruwa da tsaki a kano, ya jaddada cewa ba zai yi...
Daliban jami'ar Maiduguri na cikin jimami da alhini sakamokon tashin gwauron zabi da kudin makarantarsu yayi. Dabo FM ta gano cewa, a ranar Talata, hukumar gudanarwar jami'ar Maiduguri ta fidda sabon jadawalin kudin makarantar...
Sunusi Hafeez wanda aka fi sanida Sunusi Oscar 442 sanannen mai bada umarni ne a masana'antar Kannywood. Mai bada umarnin ya bayyana yadda ya shiga masana'antar Kannywood...
Hakan na nuna cewa jihar Katsina ta samu karuwa a fanin wasanni duba da cewa akwai filin wasan Katsina United da ke birnin Katsina a jihar. An sanyawa wannan babban filin wasan 'Rarara Stadium' don karrama fitaccen mawakin da ya k
Clement Boateng shine shugaban kungiyar 'yan kasuwa na kasar Ghana. Ya yi jawabi a kan rufe iyakokin kasa da Najeriya ta yi da kuma yadda hakan ke shafar kasuwanci a kasarsa cikin wata zantawa da ya yi da Alexander Okere. Boateng
Masu zafi
Samu kari