Latest
Wani saurayi dan shekara 22, Ibrahim Magaji dake kauyen Kosawa cikin karamar hukumar Kura ta jahar Kano ya jefa kansa cikin halin tsaka mai wuya bayan ya kashe wani mutumi daya haska fuskar budurwarsa da fitilar Mota.
Ministan aiyuka da gidaje, Babatunde Fashola, SAN, a ranar Laraba ya jaddada cewa, titunan Najeriya basu yi lalacewar da kullum ake magana a kai ba kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.Yayin da yayi magana da manema laba...
Manyan daraktocin kamfanin Dangote Flour Mills mallakin fitaccen attajiri, Aliko Dangote sun yi murabus daga mukamansu tare da ajiye ayyukansu, domin baiwa yan baya daman shigowa a dama dasu.
Jami’ar gwamnatin tarayya dake garin Fatakwal na jahar Ribas ta kaddamar da sabuwar dokar yaki da cin zarafin dalibai mata, inda tace daga yau ta haramta duk wata alaka data shafi rungumar juna tsakanin Malamai da dalibai Mata.
Sanatoci su na kokarin kawo dokar da za ta kai Malamai masu lalata gidan yari a Najeriya. Gidan yari na shekara da shekaru 14 za a kai Malamin idan ka rungumi ko ya sunbanci ‘Daliba.
Kungiyar kare hakkin musulmai a ranar Laraba ta zargi wani mutum mai suna Alex Chukwugo da laifin garkuwa da mutane, fyade da kuma dirkawa wata yarinya bahaushiya mai shekaru 18 ciki. Kungiyar MURIC tayi ikirarin cewa, Chukwugo...
Wasu manyan masu fada a ji a karamar hukumar Ogbia da kuma wasu na hannun damar Jonathan irinsu Cif Robert Enogha, wanda ya bar gwamnati kwanan nan kuma ya koma APC, sune suka jagoranci Lyon zuwa gidan mahaifiyar Jonathan. Dan tak
Kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya dauki nauyin kulawa da wata jaririya mai suna Halima Abubakar da aka haifa da wata matsalar rashin lafiya a jahar Katsina, inda ya biya mata kudin asibiti a babban birnin tarayya A
Ministan fetur Timipre Sylva ya ce za su ba Matatar Dangote goyon baya inda ya ce za su taimakawa matatar Dangote tare da dafawa Dangote da danyen man fetur domin ya yi nasara.
Masu zafi
Samu kari