Latest
A ranar Talata ne gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bawa sabbin kwamishinonin da ya rantsar ma'aikatu. An yi rantsuwar ne a filin wasa na Sani Abacha. Mataimakin gwamnan, Dr. Nasiru Yusuf Gwauna ne kwamishinan aikin...
Kotun daukaka kara a jihar Sokoto ta yi watsi da karar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Salihu Maidaji ya daukaka akan zaben Sanata Ibrahim Gobir (APC, Sokoto ta gabas). Maidaji ya daukaka kara akan hukunci
Mashahurin jarumin fina-finan India kuma Furodusa a masana'antar Bollywood, Shah Rukh Khan ya cika shekaru 54 a duniya. Sanannen jarumin mai matsakaicin tsawo, an haifeshi ne a ranar 2 ga watan Nuwamba na shekarar 1965 a babban...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci sabbin kwamishinonin da aka rantsar da su gudanar da ma’aikatunsu cikin wayewa, tare da kudirin kai jihar zuwa ga matakin cigaba.
Wani yaro mai shekaru 17 a duniya ya rasa ransa bayan da ya kwana yana wasa a na’ura mai kwakwalwa. Yaron mai suna Piyawat Harikun daga Udon Thani a kasar Thailand yana hutu ne lokacin da abun ya faru. Ya fadi ne inda ya mutu...
A yayin da ya ke zantawa da manema labarai bayan taron, Isiaka ya ce akwai yiwuwar shi da wasu masu masa biyaya za su sanar da ficewarsu daga jam'iyyar ta ADC cikin 'yan kwanakin nan. Da aka masa tambaya kan ainihin ranar da za su
Labarin da muka samu da daren nan na nuna cewa wasu yan bindiga sun budewa motocin haya wuta a kusa da dutsen Zuma, hanyar Kaduna-Abuja a daren Talata. Daily Trust ta ruwaito.
Akwai matukar dadi mutum yaji barci kuma ya samu barcin cikin kwanciyar hankali ba tare da wata damuwa ba. Nagartaccen barci tabbas yafi komai dadi. Cin abinci a lokutan da basu dace ba yana kawo rashin natsuwa a barci. Ga abinci
A yau Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Sarah Omotunde-Alade, a matsayin mai bayar da shawara ta musamman a fannin kudi da tattalin arziki. Ofishin na nan ne a ma'aikatar kudi, kasafi da tsari na kasa. Ga wasu abubu
Masu zafi
Samu kari