Latest
An umarci 'yan Najeriya da ke kasuwanci a kasar Ghana da su rufe shagunansu zuwa ranar Alhamis 14 ga watan Nuwamba, 2019 ko kuma a koresu ta karfi a matsayin maida martani da gwa,natin kasar tayi na rufe iyakokin Najeriya da gwamn
Wani gini a yankin Ebute Metta da ke birnin Lagas ya kama gobara kimanin sa'o'i 48 bayan wata gobara ta afku a yankin Balogun. Hotunan afkuwar lamarin ya nuna cewa gobarar ta kama ne ba da wasa ba, domin an gano hayaki na tashi.
Malaman addinin Kirista a jihar Kaduna sun nuna goyon bayansu ga hukumar koyon larabci da addinin Islama (NBAIS) sannan sun karfafa wa Kiristoci gwiwar koyon harshen Larabci.
Akalla yan takara musulmai guda 26 aka zaba cikin musulmai 81 da suka fito neman kujerun siyasa daban daban a zaben jahohi da na kananan hukumomi na kasar Amurka daya gudana a ranar Talata, 5 ga watan Nuwamba.
Wata kotun majistri dake zamanta a jahar Kwara ta bayar da umarnin garkame wani matashi bafulatani, Iliyasu Abubakar a kurkukun gwamnatin tarayya dake garin Ilorin saboda tuhumarsa da ake yi da halaka dan uwansa.
Hukumar kwastam ta kasa ta hana kai man fetur garuruwan da ke da nisan kilomita 20 tsakaninsu da iyakokin kasar nan. Binciken jaridar Daily Trust ya nuna cewa, garuruwa kusa da iyakokin Najeriya ne suka tsunduma cikin wannan halin
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa a yanzu haka wani yaro dan shekara shida na karkashin kulawar likita a cibiyar kula da wadanda aka ci zarafinsu na asibitin Gambo Sawaba, Zaria, jihar Kaduna bayan wani dan shekara 15 ya lal
Lokacin da aka fara bada matsayin, a ranar 3 ga watan Afirilu, 1975, marigayi Frederick Rotimi Alade Williams da Dr. Nabo Graham Douglas ne aka fara karramawa da matsayin. Tun daga nan, sama da lauyoyi 500 aka ba matsayin. Wasu na
Hankula sun tashi jiya yayin da jirgin sama mai lamba rijista JQ2324 da ya tashi daga Legas zuwa Abuja ya fara hayaki a sama. An gano cewa, jirgin na kamfanin Azman na dauke da fasinjoji 120 ne kuma dole ce tasa ya koma filin...
Masu zafi
Samu kari