Latest
Mun kawo maku jerin wadanda aka tsige daga aiki a fadar Shugaban kasa a rikicin Osinbajo wanda ake karyatawa. Daga ciki akwai Gambo Manzo, da irinsu Lanre Osibona.
Sai dai, a yayin da jama'a ke cigaba da tattauna wannan batu, wasu kafafen yada labarai sun yi 'waiwaye' da Hausawa ke cewa 'adon tafiya' domin tuna yadda tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya sallami wasu hadiman tsohon
Masana'antar Kannywood ta kafa wani babban tarihi a cikin shekaru kusan 20 da tayi da kafuwa. An kammala bikin baje kolin fina-finan asalin kabilun jihar Kano (KILAF). Manajan daraktan 'Moving Image Limited Kano, Alhaji Abdul-Kare
Wata uwa da taje wa ‘yarta zaman jego ta samu tsarabar ciki da mijin ‘yarta ya dirka mata. Wani ma’abocin amfani da kafafen sada zumunta, Uncle Chike ya bayyana labarin a shafinsa. Ya bayyana yadda matar mai shekaru 57 ta samu cik
A yau Asabar 9 ga watan Nuwamba ne dan uwan Shugban kasa Muhammadu Buhari, Mamman Daura ya cika shekaru 80 da haihuwa kuma daya daga cikin 'ya'yan sa, Fatima ta yi amfani da wannan dama ta yi wallafa wani rubuta inda da ta sadauka
Akwai labarain na sanannun mutane da suka bar kwaleji amma suka zama manyan masu kudi amma kalilan ne zaka samu sun bar sakandire kuma suka samu arziki mai tarin yawa a duniya.
John Henderson mai shekaru 106 tare da matarsa Charlotte mai shekaru 105 da ke Texas a USA sun shiga littafin tarihin duniya a matsayin ma'auratan da suka fi dadewa a duniya. A ranar 15 ga watan Disamba ne zasu shekara 80 da aure.
Ana zargin wani jami'in dan sanda a Akwa Ibom da kashe wani mutum har lahira a wani biki da gwamna jihar, Udom Emmanuel ya samu halarta. Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis a Ikot Ukab, karamar hukumar Nsit Ubium da ke jihar Akwa
Jami'an sashen IRT na hukumar yan sanda karkashin DCP Abba Kyari sun damke wani tsohon Soja, Samuel Adagbo, da laifin sayarwa yan siyasan jihar Delta sabbin jarirai.
Masu zafi
Samu kari