Latest
Duk da kudi zaasu iya zama tushen kowanne sharri, amma kuma suna da dadi. Muna kokarin ba da dalilai masu tarin yawa da yasa kudi suke zama tushen wasu sharrikan amma kuma nemansu dole ne.
Jami'an yan sanda uku dake aiki a Fadan Karshi, karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna sun rasa rayukansu a ranar Talata, 13 ga Nuwamba, 2019.
Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Maryam Yahaya ta fadada hanyoyin samun kudinta, inda ta karkata daga harkar fitowa a fina finai kadai don samun kudi zuwa wata sabuwar sana’a ta daban.
Malami ya bayyana hakan ne a cikin takardar kalubalantar hukuncin soke daukan sabbin kananan 'yan sandan 10,000 da wata kotu ta yi sakamakon karar da hukumar kula da harkokin 'yan sanda (PSC) ta shigar. An samu sabani da rabuwar k
Mai magana da yawun mataimakin shugaban kasa, Laolu Akande, ya musanta zargin da ake na cewa, ubangidansa ya ziyarci majami'ar RCCG inda shi da jam'in suka yi addua'ar mutuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Abubakar Musa, sirikin babban dan kasuwar nan na jihar Kaduna, Sani Dauda ya warware abinda ke tsakaninsa da sirikinsa da yasa har jami'an 'yan sanda suka cafkesa.
Dazu nan tsohon Kocin Arsenal ArseneWenger ya samu babban aiki bayan ya ajiye koci. Shehin kwallon watau Wenger ya dawo kwallon kafa bayan ya karbi aikin FIFA a shekara 70.
Rahoton kwamitin wucin-gadi na majalisar dattawa akan fashewar bututun mai a kasar na ya nuna cewa, wasu jami'an NNPC ne ke hada kai da masu satar man fetur din don aiwatar da laifin. Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a jaw
Wata hira tsakanin wani saurayi da budurwa na ta yawo a kafar sada zumunta ta Twitter saboda yadda hirar ta kasance banbarakwai babu kan gado, ko kuma mu ce mutane ba su saba ganin irin wannan hirar ba...
Masu zafi
Samu kari