Tirkashi: Budurwa ta bayyana yadda babban abokinta dan luwadi ya kwace mata saurayin da take shirin aura

Tirkashi: Budurwa ta bayyana yadda babban abokinta dan luwadi ya kwace mata saurayin da take shirin aura

- Wata matashiyar budurwa dake cike da alhini ta bayyana yanda abokinta dan luwadi ya kwace mata saurayi

- A hirar da suka yi da abokin nata ta sakonni ya bayyana mata dama can bai dauketa a matsayin kawa ba

- Haka kuma ya sanar da ita wasu munanan kalamai da saurayin nata yake fada a kanta

Wata matashiyar budurwa ta je kafar sada zumunta inda ta bayyana yanda ta kama abokinta dan luwadi yana lalata da saurayinta wanda za ta aura.

A yayin da ta bayyana hirar da suka yi da abokin nata, ya tabbatar mata da cewa yana luwadi da saurayinta. Haka kuma ya sanar da ita wasu munanan kalamai da saurayin nata yake fada a kanta.

Ta wallafa sakonni a yanar gizo inda abokin ke fada mata, saurayin nata yace gabanta wari yake, ya kara da cewa babu abinda ta iya a shimfida.

"Zai iya yiwuwa kin dauke ni a matsayin abokin ki, amma ni ban taba daukarki a kawata ba. Ban taba yin wata yarjejeniya da ke ba akan bazan nemi saurayinki ba," in ji abokin nata.

"Kada ki cuci kanki yarinya, zan iya sanar miki yadda yace gabanki yana wari, amma bana so ki samu bugun zuciya, sannan ya bayyana min cewa babu abinda kika iya a shimfida," In ji dan luwadin.

KU KARANTA: Innalillahi: Saurayi ya mayar da budurwar shi abar bauta ya fara bauta mata

A cikin makon nan ne, jaridar Legit.ng ta ruwaito muku wani labarin yaro mai shekaru 17, wanda mahaifinsa yayi yunkurin masa yankan rago a Iraqi.

Mahaifin dai ya fusata ne sakamakon ganowa da yayi dansa ya koma dan luwadi. Mahaifin ya dauki sharbebiyar wukarsa ne, inda ya samu makogwaron yaron ya yanka.

Kamar yanda saurayin yace, ya tashi barci kawai ya ga mahaifinsa a kansa da wuka yana kokarin masa yankan rago.

Bayan yaron ya fito daga asibiti, inda ya gama jinyar raunikansa, ya ki komawa gidan mahaifin nasa saboda tseratar da rayuwarsa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel