Latest
Wani jirgin sama mai lamba 737-800 dauke da fasinjoji 196 ya turnuke da hayaki bayan ya sauka a filin jirgin sama a Sharm el-Sheikh da ke kasar Masar.
Najeriya na sauraron da dawowa Najeriya da kudi dala milyan dari hudu wanda yake kimanin N146bn da tsohon shugaban kasa Sani Abacha ya boye a kasar Amurka lokacin mulkinsa.
Wani addini mai suna 'Yarsan' na daya daga cikin tsoffi kuma daddun addinai a yankin Gabas ta tsakiya. Ana kiran addinin Ahl-e Haqq da harshen Larabci, ma'anarsa kuwa itace "Ma'abota gaskiya"
Shugaban cocin Anglica na Zariya, Rt Rev Abiodun Ogunyemi, ya ce gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ba zai taba zama shugaban kasan Najeriya ba saboda da alamun abinda yake shirin yi kenan a 2023.
Fitaccen jarumin nan na Kannywood wanda ake yyiwa lakabi da sarki mai sangaya, Ali Nuhu ya bayyana cewa mata guda daya tal ya ke da burin mallaka a rayuwarsa, kuma itace Maimua.
Matsalolin da suka danganta da motocin gwamnati da alawus sune suka kawo sanadin tsige mataimakin kakakin majalisar jihar Gombe, Shuaibu Adama Haruna, kamar yadda jaridar daily Trust ta gano.
Akwai tabbacin hakan ba sabon abu bane. Tsawon mutum, idan ya dangantasa da na sauran mutanen da yake rayuwa dasu, jigo ne ga yanda kake kallon kanka da rayuwarka, saboda haka tsawo yana da mutukar muhimmanci. Amma me kimiyya ta..
Kotun daukaka kara dake zamanta a Kaduna ta yi watsi da karar da Sanata Yakubu Lado da jam'iyyar PDP suka shigar kan gwamnan jihar Katsina, Aminu Belli Masari, jam'iyyar APC da hukumar INEC.
Wani rahoto da tashar National Geography ta fitar ta ce, matsalolin kai hare-hare da birai suke yi akan mutane a kasar Uganda sun fara ne tun shekarun baya. A shekarar 2014 wani biri ya sace yaro daga wajen mahaifiyarsa...
Masu zafi
Samu kari