Latest
Rundunar Yansandan jahar Ogun ta sanar da kama wata mat yar shekara 42 mai suna Temitope Akinola biyo bayan zarginta da ake yi da kwankwada ma jaririyar diyarta fiya fiya bayan kwanaki biyu kacal da haihuwarta.
Zaben Najeriya na 2019 ya kammalu kuma an sanar da wadanda suka yi nasara, amma kotun daukaka kara har yanzu tana jin kararraki daga jama’a wadanda basu gamsu da zaben ba. Wasu daga cikin wadanda hukumar zabe mai zamn kanta ta INE
Kamar dai yadda Hausawa su ke cewa ‘Na ka shi ne na ka’. Shugaban kungiyar na ACF Musa Kwande ya bayyana cewa ‘Dan takarar Arewa zai marawa baya a 2023.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta musanta zargin da ake yiwa tsohon gwamnan jihar, AbdulAziz Yari, cewa yana goyon bayan yan bindigan da suka addabi jihar tun lokacin da yake gwamna.
Iyalin Abdulrsheed Maina sun yi kira ga shugaban babban kotun tarayya,Jastis John Tsoho a kan ya canza alkalin da ke shari'a tsakanin gwamnatin tarayya da Faisal Abdulrasheed Maina. Iyalin sun ce basu da kwarin guiwa a kan Jastis
An kashe Jama’a da-dama a ta’adin Makiyaya a Garin Hong a Ranar Asabar. Ana tunanin danyen harin Makiyaya ya yi sanadiyyar mutuwar mutane birjik a wani Kauye mai suna Shuwa-Kalaa.
'Yan gidan fursuna da ke gidan gyaran hali na karamar hukumar Eket da ke jihar Akwa Ibom a ranar Asabar sun fito zanga-zanga a kan zargin wani ma'aikacin gidan gyaran halin da kisan dan uwansu.
Kokarin dawo da martabar aikin gwamnati ta yadda shuwagabanni zasu isar da aiyukansu a bayyane, cikin sauki kuma babu boye-boye bai tashi a banza ba. An zabi ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogaro da fasahar zamani, shi ka
Kwamred Shehu Sani ya bada labarin wani Abokinsa da ke sukar marasa goyon bayan kudirin Social Media inda yace duk Sanatan da bai tare da kudirin SM da #HateSpeech ya fito ya yi magana.
Masu zafi
Samu kari