Latest
Wani kifi mai fuskar mutum ya tada hankulan mutane kuma ya zama abin magana a kafafen sadarwa. An wallafa bidiyon kifin ne wanda ke yawo a cikin ruwa a hankali kamar mutum, saboda yanayin fuskarshi...
Labarin Dattijon Attajirin da ya fi kowa kudi a Duniya amma har gobe ya ke zuwa ofis duk da ya haura shekara 100. Wannan tsoho ya na da arzikin fiye da Biliyan 500 a ban kasa.
Wani yaro mai shekaru hudu ya fada tukunyar abincin biki inda daga baya ya rigamu gidan gaskiya, kamar yadda hukumar ‘yan sandan India suka bayyana. Hukumar ‘yan sandan ta ruwaito cewa, hatsarin ya faru ne a ranar Litinin bayan...
Sheikh Dahiru Usman Bauchi sanannen malamin darikar Tijjaniya ne da ake ji dashi a duk fadin nahiyar Afirka. Ya sadaukar da rayuwarshi wajen hidimtawa Al-Qur’ani ta hanyar koyar dashi ga jama’a...
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Legas ta aika da karin jami’anta guda 1000 zuwa jahar Legas domin su warware matsalar cunkoson ababen hawa da ake samu a yawancin titunan dake cikin birnin jahar.
Wani basaraken gargajiya da gungun miyagu yan bindiga suka kai masa hari a kauyen Yandaka na karamar hukumar Batsari ta jahar Katsina ya rigamu gidan gaskiya a ranar Alhamis, 21 ga watan Nuwamba a asibitin koyarwa na Malam Aminu K
Gwamnatin jahar Katsina a karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kashe akalla naira miliyan 52,901,098.74 wajen gyaran babban masallacin juma’a na Usman Danfodio dake unguwar Modoji a cikin garin Katsina.
A wani hari da aka dade ba’a samu irinsa ba a jahar Zamfara, wasu yan bindiga dadi sun kai hari kauyen Karaye dake cikin karamar hukumar Gummi na jahar Zamfara inda suka kashe mutane 14, a ranar Lahadin da ta gabata.
Hukumar kula da jami’o’i na kasa (NUC) ta ce, jami’ar farko ta kudi da ake yunkurin budewa a jihar Jigawa ta cika sharudda 10 cikin 14 da hukumar ta shimfida mata...
Masu zafi
Samu kari