Latest
Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jingawa a kan ikirarin da yayi na cewa ya goyi bayan APC ne zaben jihar Bayelsa.Lamido ya ce tsohon shugaban kasar ya yi hakan ne don ya kubcewa zarginsa d
Matthew Brutnall ya ce, "Bayan da ya isa karamin filin saukan jiragen, 'yan bindigan sun sace kayayyakin da ya ke dauke da su a jirgin kuma suka tsere." "Matukin jirgin bai samu rauni ba kuma ba a lalata jirgin saman ba" kuma tuni
Daga Ranar Lahadi gidajen mai za su kara N50 wajen sayen fetur ga Masu sayen man fetur da POS. Wannan karin farashi zai shafi masu aiki da manhajar PoS ne kurum.
A makon jiya Bello Matawalle ya sake maidawa tsohon Gwamna Yari martani, ya cigaba da bankado ta’adin da Yari ya yi a ofis ta bakin Darektan hulda da jama’a na jihar Zamfara.
Jiya ne Jam’iyyar PDP ta rabe gida 2, wasu ‘Yan taware sun bude R-PDP a Adamawa. Babban ‘dan siyasar nan Umar Ardo, ya ce ya jagoranci wannan tafiya ta taware ne saboda rashin bin ka’ida.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito idan aka lissafa kashi 5 na wannan kudi ya kai dala biliyan 2.15, wanda hakan ya yi daidai da zunzurutun kudi naira biliyan 774 a matsayin kudin da kamfanin Trobell za ta zaftara daga wadannan kudade da
Runduna ta musamman ta hukumar ‘yan sandan jihar Osun, ta binciko wani Fasto da yayi ikirarin wata mata mai suna Yemisi ta mutu a dakinshi bayan da suka gama lalata...
Labarin wani fusataccen mutumi dan kasar Uganda wanda ya kama matarshi tana lalata da wani namiji a cikin shagon sayar da kayan sanyawa da ya bude mata, ya karade kafafen sada zumunta zamani...
Shahararren jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, ya bayyana silar rikicin da ke addabar masana’antar Kannywood. Ya zargi yaranshi da kuma yaran jarumi Ali Nuhu da rura wutar rikicin da taki ci takic cinyewa...
Masu zafi
Samu kari