Latest
Wata budurwa mai suna Labake Olowokere, ta soki masoyinta mai suna Seun Komlafe da cokali mai yatsu sakamakon kamashi da tayi da wata budurwar. An gano cewa, Labake ta ziyarci masoyinta Seun ne a yankin Okeopa da ke Ilesha wajan k
Firam ministan kasar Holand, Mark Rutte, ya ce girman kasa da yawan mutanen Najeriya ya bashi tsoro. Rutte ya siffanta Najeriya matsayin kasa mai girma sosai tunda al'ummar jihar Legas kadai sun fi dukkan jama'ar kasar Holand yaw
A cikin satin da ya gabata ne wata babbar kotu a Kano a karkashin mai shari'a Usman Na'abba ta soke dokar da ta bawa gwamnatin jihar damar kirkirar sabbin sarakuna yanka 4 masu daraja daya da sarki Sanusi II. Sai dai, wasu masu na
Hukumar jami’an tsaro na farin kaya, sun cafke Stanley Onoriode Ekemaye, wanda aka kwatanta da “Hatsabibin mai garkuwa da mutane” wanda ake zargi da shirya garkuwa da Chioma Nwosu-Iheme, alkalin kotun daukaka kara na reshen jihar
A cewar Hakeem, a lokacin da matarsa ke dauke da cikin dansu na biyu, kwatsam sai maigidan nasu ya yi ikirarin cewa cikinsa ne, har ma ya yi rikici da shi wajen rada ma yaron suna, toh don haka idan ba rami mai ya kawo rami.
Duk da cewa an kammala babban zaben 2019, har yanzu Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ba ta kammala aikinta ba. Baya ga zaben gwamna da aka gudanar a jihohin Kogi da Bayelsa a ranar Asabar da ta gabata a ranar 16 ga watan Nuwamba,
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin da yake gana wa da manema labarai a Addis Ababa, inda yake halartar wani taro na kwanaki biyu a kan sabuwar yarjejeniyar kasuwanci a tsaka
Kaakakin EFCC yace mutanen biyu sun baiwa hukumar muhimman bayanai game da rawar da suka taka wajen baiwa dam damfara Hope Olusegun Aroke daman fita daga kurkukun kirikiri ya je ya tafka ta’asarsa.
Matafiya sun shiga jirgin China Southern Airlines kamar yadda aka saba daga Guangzhou zuwa New York a kasar Amurka. Sai dai a wannan ranar an samu afkuwar rashin lafiya na gaggawa yayin da wani dattijo ya tsinci kansa a cikin mawu
Masu zafi
Samu kari