Latest
Gwamnatin Jihar Katsina ta na daf da tace Malaman da za su rika wa’azi. Wata jaridar kasar nan ta kawo mana wannan rahoto a cikin farkon makon nan.
A jiya da dare, Cristiano Ronaldo ya tafi da wata kyauta gida bayan ya rasa Ballon D’or. Ronaldo ya tashi da wannan babbar kyauta ta Gwarzon Seria A a daren da Messi ya lashe Ballon D’or.
A kwanaki kalilan da suka gabata, yanayin sanyi ya fara juyowa a kasar nan. Sau da yawa sanyi na farawa daga watan Nuwamba ne zuwa watan Maris. Yana cika da sanyi, bushewar gari da kuma iska da yammaci da kuma safiya.
A ‘Yan wasan kwallon kafa 30 da su ka yi zarra wajen kyautar Ballon D’or. Liverpool ta na da ‘yan wasa 7, Man City 5, Real Madrid da Juventus da Ajax sun samu 2. Bayern Munchen da Arsenal 1.
Dakarun Magu sun yi wani muguwar cafka a Kudancin Najeriya kwanaki. Jami’an sun yi nasarar gano wurin koyon Yahoo-Yahoo watau ana koyawa mutane damfara a Akwa Ibom.
Cuppy ta sanar da niyyarta na halartar taron ne a shafinta na kasar sadarwar zamani ta Twitter, inda tace: ‘A matsayina na mace mai aikin sarrafa wakoki watau DJ, ina alfahari da gayyatar da aka min zuwa kasar Saudi Arabia domin n
Gwamna Bello Matawalle na jahar Zamfara ya yi addu’ar Allah Ya saukar da fushinsa a kan duk masu cin mutuncin Al-Qur’ani a jahar Zamfara, sa’annan ya yi kira ga al’ummar jahar Zamfara dasu cigaba da rokon Allah a kan wannan matsal
Wani mawakin kasar Amurka mai suna Jon Bon Jovi, ya saba tallafawa rayuwar mutane da dukiyarshi tun shekaru masu yawa da suka shude. A 2006, an ruwaito yadda ya kirkiro gidauniyar tallafi ta Jon Bon Jovi Soul, wacce ke taimako...
A ranar Asabar ne wata likitan kwakwalwa mai suna Dr Maymunah Kadiri, ta shawarci matan aure da su yawaita jima'i da mazajensu don rage damuwa tare da samun farin ciki...
Masu zafi
Samu kari