Latest
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home wanda zzata bude a garin Kaduna kwanaki kadan daga yanzu.
A makonnin baya, tsohon gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Abubakar Yari, ya rubuta wasika ga gwamnan jihar, Muhammad Matawallen Muradun, kan rike masa kudin alawus dinsa na milyan goma kowani wata.
Jami'an 'yan sanda sun cafke wani mutumi a kan laifin yi wa matarsa mugun duka har ta suma bayan da ya kamata dumu-dumu tana lalata da kwarto a kan gadonsu na aure. Mutumin mai suna Kofi Bandoli mai shekaru 35 dan asalin kasar Gha
Wani bidiyon mutumin da ya zama kujerar ga matarshi mai tsohon ciki ya taba zukatan mutane da dama. Matar ta dare bayan mijin ne tamkar kujera a lokacin da ta gaji da tsayuwa wajen jiran ganin likita
An cafke wani mutum da laifin kisan kai a kasar Phillippines bayan da aka zargi ya hallaka wata mata tare da cinye kwakwalwarta. Lloyd Bagtong matashi ne mai shekaru 21 a duniya, kuma an cafkeshi ne a ranar Alhamis a tsibirin...
Wani dalibin karamar makarantar Sakandare da ke Alausa a jihar Legas ya firgita mutane da wani bayani da yayi. Yaron ya sanar da mutane yadda dalibi dan uwanshi ya ba malamai kwaya don samun satar jarabawa. Wata mahaifiya ta bayya
A matsayin hanyar shawo kan cunkoson ababen hawa a titunan kasar Ghana, binciken jami’an ‘yan sandar kasar ya nuna cewa mazan aure ne ke cushe titunan kasar. Kamar yadda hukumar kula da sufuri (MTTD) ta kasar Ghana ta sanar...
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta tabbatar da cewa ba za a iya hanata magana ba. Ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis 5 ga watan Disamba a birnin Landan...
A wani kauye mai suna Obosi ne na jihar Anambra jami'an 'yan sanda suka kama wani faston majami'ar Mountain of fire ministries mai suna Chukwudi Chukwumezie wanda aka fi sani da 'Agudo Jesus' da laifin lalata da wata matashiyar...
Masu zafi
Samu kari