Latest
Shugaban kungiyar PGF kuma gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, ne ya bayyana hakan ranar Laraba a cikin jawabin taya Buhari samun wannan gagarumar nasara da ya yi a tarihin gwamnati da mulkin Najeriya. Kungiyar ta taya shugaban kas
Kiristoci a Najeriya kan dinka sabbin tufafin da zasu saka ranar Kirsimeti, sannan idan ranar ta zo su kan dafa abinci tare da ziyartar 'yan uwa da abokai da kuma gudanar da bukukuwa masu nishadantar wa da kayatar wa. Sai dai, duk
Wasu tattaba kunne a jihar Kano sun garzaya gaban wata kotun majistare dake Dorayi don bukatar gadonsu. Ba bukatar gadon bace abun mamaki, sun bukaci alkali ya fitar musu da hakkinsu a kan wani fili da mahaifin kakansu, marigayi A
Wani ma'aikacin gwamnati mai suna Sunday Udo, a ranar Alhamis ya roki wata kotun kwastamari da ke Abuja da ta warware aurensu mai shekaru 28. Ya yi ikirarin cewa, matarsa ta kwanta da maza 9 duk da aurensa da ke kanta. Udo ya bayy
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Alhamis ya bayyana cewa ya samu wasika daga kungiyoyin fafufutuka 35 inda suka bukaci a kwancewa sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu rawani kan rashin biyayya.
Kafin kirkirar sabbin masarautun Bichi, Karaye, Gaya da Rano, sarki Sanusi II ne kadai sarki a jihar Kano, lamarin da yasa ya nuna adawarsa ga kirkirarsu. Da yawan masu nazarin al'amura sun bayyana cewa gwamnatin Kano ta kirkiri
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, wasu kananan yara su uku sun gamu da ajalinsu a sakamakon ruftawa da kasa ta yi dasu a unguwar Rigasa na karamar hukumar Igabin jahar Kaduna.
Sashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa na Northflix ya bayyana cewa, Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai bashi shawar na musamman.
Wata kotu dake zamanta a Kasuwan Nama, birnin Jos a ranar Alhamis, ya yankewa wani matashi dan shekara 22, Yusuf Musa, hukuncin daurin shekara daya a gidan gyara hali.
Masu zafi
Samu kari