Latest
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mika mulkin jahar Kaduna ga Kaakakin majalisar dokokin jahar Kaduna, Aminu Abdullahi Shagali, a matakin rikon kwarya.
Gwamnatin tarayya tace akwai alamu da ke nuna cewa yan ta’addan Boko Haram na iya kai hari da makamai masu guba wadanda ake kira da chemical, biological, radiological, nuclear and explosive (CBRNE) a nan gaba.
Fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa wasu manyan mutane a Najeriya na yaki da shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ba don komai ba sai don kawai ya hanasu lasisin mallakar rijiyoyin mai.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da wata sabuwar farmaki a kauyen Kaure dake cikin mazabar Kwaki na karamar hukumar Shiroro a jahar Neja, inda suka kashe mutane 8 nan take.
Tsohon kwamishinan ayyuka a jahar Jigawa, hamshakin dan siyasa, fitaccen attajiri kuma babban basarake, Sarkin Yakin Kazaure, Injiniya Baba Aliyu Santali ya rigamu gidan gaskiya a ranar Lahadi, 22 ga watan Disamba.
A jiya ne ‘Yan ta’addan Boko Haram su ka yi yunkurin kai wani hari a babban birnin Jihar Yobe. Sojoji sun yi wuf sun taka masu burki.
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa kungiyar dattawan Arewa wacce ake kira da 'Northern Elders Forum (NEF)', ta fara wani taro domin sasanci a tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Zauren dattawan Arewa wacce aka fi sani da Northern Elders Forum (NEF) ta fara wani taro domin sasanci a tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Masu zafi
Samu kari