Latest

An yiwa wani mutumi bulala 12 akan ya saci biredi
An yiwa wani mutumi bulala 12 akan ya saci biredi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Alkalin wata babbar kotu dake yankin Zuba a Abuja, Gambo Garba, a ranar Laraba ya yankewa wani karamin barawo hukuncin bulala 12. Alkalin ya yankewa Yakubu Nasiru hukuncin bulalin ne saboda satar da yayi...

Amfani 12 da aduwa ke yi a jikin dan adam
Amfani 12 da aduwa ke yi a jikin dan adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Itacen Aduwa itace ne dake fidda kwallaye masu matukar amfani a jikin mutum. Aduwa ta yi matukar suna a kasar Hausawa musamman a karkara. Shi dai wannan ‘ya’yan aduwa tsotsansa akeyi ko kuma sha. Bayan sha da ake yi akan tatsi...