Latest
Ministan harkokin musamman watau George Akume ya shiga ruwan zafi, bayan Kungiya ta zargin Ministan Tarayya da zagin babban Sarkin kasar Tibi wanda ya jawo wasu Matasan Benuwai.
Sanin kowa ne a yanzu cewa harkar kwallon kafa ya girmama sosai ta yadda ba wai yara ko matasa bane kadai ke goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa ba, a’a, har ma da manyan mutane, kamar yadda Atiku Abubakar ya tabbatar.
Al’amarin mawaka masu rera wakokin Hausa musamman wadanda suke danganta kawunansu da masana’antar Kannywood na samun tagomashi sakamakon suna buga wakoki na gani na fada dake kayatar da masu sauraro.
Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana cewa kamfanoninsa guda biyu dake yankin Apapa sun yi asarar fiye da biliyan N25 a cikin shekaru biyu sakamakon cunkuson ababen hawa da ake samu a yankin. Dangote ya
Kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa a kan karin albashi ya kammala aikinsa tare da cimma matsaya yayin zamansa na ranar 19 ga wata a kan fara biyan sabon karin albashin daga karshen watan Disamba na shekarar 2019. Bisa sabon
Mun kawo labaron yadda yunkurin satar kudi a banki ya jagalgwalewa ‘Yan fashi a Abuja bayan wasu Barayi masu karfin hali su nemi su yi fashi a Mpape.
Wasu Sanatoci 2 da Gwamna 1 sun fara harin ajiye siyasa. Ike Ekweremadu, Danjuma Goje, da Rt. Hon. Amin Masari za su ajiye kambu na siyasa a 2023 a Najeriya.
Mun kawo maku abin da AsiwajuBola Tinubu ya fada game da Ganduje bayan ya cika shekara 70. Bola Tinubu ya aikawa Gwamnan Kano Ganduje sako na musamman.
Masu zafi
Samu kari