Latest

Yadda na rasa N25bn a Legas - Dangote
Breaking
Yadda na rasa N25bn a Legas - Dangote
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Attajirin dan kasuwan Afirka kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce cinkoson da ke hanyar tashan jirgin ruwa na Apapa ya janyo wa kamfaninsa asarar kudin shiga da ya kimanin Naira biliyan 25 a tsakanin sheka