Latest
Gwamnan Ogun ya ce Gwamnati ba za ta ruguza gine-gine domin fadada titi ba. Tausayin Talakawa ne ya sa Gwamna ya fasa rusa gidajensu domin ayi hanya.
Tuggun kokarin tsige shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na cigaba da bunkasa amma da alamun gwamnonin dake goyon bayansa sun fi yan adawarsa yawa.
Rundunar sojojin Najeriya a ranar Talata, 31 ga watan Nuwamba, ta ce matsalar na’urar lantarki ne ya haddasa fashewar motar yakinta a Damaturu, jihar Yobe a ranar Litinin.
Za ku ji inda farin mutum ya zage ya kure basirarsa a shekarun nan na 2010 zuwa 2019. Mun kawo abubuwa 8 da Masana su ka kirkiro tsakanin wadannan shekaru.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Ahmad Salihijo Ahmad a matsayin shugaban Hukumar samar da wutan lantarki a karkara (REA). A ranar 24 ga watan Disamba ne ministan makamashi, Sale Mamman ya bayar da umurnin dakatar da Damilola Ogun
Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan...
Haka zalika anyi fadace-fadace tsakanin jarumai da dama a masana’antar Kannywood wanda hakan ya jawo tashin-tashina da yawa. Ga wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru guda shida...
Hukumar Sojin Najeriya ta bayyana cewa sau 27 yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka kai hari yankin Arewa maso gabas cikin makonni biyu da suka gabata.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya yi Allah wadai da sukar da wasu ke yi kan salon mulkin Shugaba Muhammadu Buhari. Gwaman ya ce bai taba ganin wani shugaban kasa a Najeriya da ke kauna da biyaya ga tsarin demokradiyya ba kamar S
Masu zafi
Samu kari