Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan sa

Dukkan wani mutum mai neman gulma ko tsokaci akan masana'antar Kannywood da jarumanta, to wajen da zai fara tunkara shine shafinsu na Instagram domin a nan ne mutum zai ga dukkanin wainar da ake toyawa.

A daidai lokacin da ya rage saura kwana daya kacal mu fita daga shekarar 2019, Jaridar Hausa ta binciko muku jerin manyan jaruman da suke amfani da dandalin na Instagram, inda muka samo muku jarumai 11 da suke da yawan mabiya a masana'antar.

1. Rahama Sadau

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Rahama Sadau
Source: Facebook

Rahama Sadau ita ce jarumar da tafi kowa mabiya a dandalin Instagram, inda take da mabiya kimanin miliyan daya da dubu dari bakwai (1.7m).

2. Hadiza Gabon

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Hadiza Gabon
Source: Facebook

Hadiza Gabon ita ce ke biyewa Rahama Sadau, inds take da yawan mabiya miliyan daya da dubu dari biyar (1.5m).

Nafisa Abdullahi

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Nafisa Abdullahi
Source: UGC

Nafisa Abdullahi na da mabiya miliyan daya da dubu dari uku (1.3m) a dandalin Instagram.

Ali Nuhu

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Ali Nuhu
Source: Depositphotos

Haka shima jarumi Ali Nuhu yana da mabiya kusan daya dana jaruma Nafisa Abdullahi, inda shima yake da mabiya miliyan daya da dubu dari uku (1.3m).

Adam A Zango

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Adam A Zango
Source: Facebook

Jarumi Adam A Zango shine wanda yake bin jarumi Ali Nuhu, inda yake da mabiya miliyan daya da dubu dari biyu (1.2m).

Fati Washa

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Fati Washa
Source: Getty Images

Haka ita ma jaruma Fati Washa tana da mabiya miliyan daya da dubu dari biyu (1.2m) kamar dai jarumi Adam A Zango.

Maryam Booth

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Maryam Booth
Source: UGC

Jaruma Maryam Booth ita ma yawan mabiyanta ya kai miliyan daya da dubu dari biyu (1.2m).

Hafsat Idris

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Hafsat Idris
Source: Facebook

Jaruma Hafsat Idris wacce aka fi sani da Barauniya ita ma tana da mabiya miliyan daya da dubu dari biyu (1.2m).

Sadiq Sani Sadiq

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Sadiq Sani Sadiq
Source: Facebook

Jarumin wanda yayi fice wajen fitowa a kowanne irin mataki da aka bashi yana da mabiya miliyan daya (1m).

Maryam Yahya

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Maryam Yahya
Source: Facebook

Jarumar Maryam Yahya jaruma ce da tauraruwarta tafi haskawa a shekarar nan ta 2019, inda ita ma take da mabiya miliyan daya (1m).

Aysha Humaira

Hotuna: Jaruman Kannywood 11 da suke da mabiya mafi yawa a Instagram

Aysha Humaira
Source: Facebook

Ita dama jaruma Aysha Humaira ta jima da yin fice a dandalin Instagram kafin daga baya ta fara fitowa a shirin fim na Kannywood, jarumar na da mabiya miliyan daya (1m) a dandalin.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel