Latest
Tsohon sufeto janar na yan sanda, Ibrahim Idris Kpotu, ya nesanta kansa daga wani kamfen din siyasa na bogi da ke yawo a yanzu a kafafen sadarwa, karkashin taken, shirin ceto.
Rundunar Yansandan Najeriya ta kama kan uwar gami, kuma ummul aba’isu a yunkurin fashi da makami da wasu miyagun yan bindiga suka yi a wani banki dake garin Mpape a babban birnin tarayya Abuja.
Wani bangare na kasuwar Katako da ke Karamar hukumar Jos ta arewa na jihar Plateau ya kama da wuta. An tattaro cewa shaguna 14 ne suka kone kurmus.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana dakatar da dokar hana maza da mata shiga adaidaita shu guda a jihar. Amma kuma tace har yanzu wannan dokar na nan daram amma kawai dakatar da tabbatar da ita akayi a shekarar 2020.
Jaruma Sadiya Kabala a wannan shekarar ta samu zuwa Umara kasa mai tsarki kamar yadda ta saba. Wannan ba karonta na farko bane da taje kasa mai tsarkin. Bayan kammala Umararta, bata yi kasa a guiwa ba ta zarce Dubai inda...
A ranar Asabar ne rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama shugaba kuma wanda ya kirkiro Jesus Deliverance Ministry dake Abuja, Fasto Shola Akande, wanda ake zargi da siyar da man waraka ga mambobin cocinshi a kan naira miliyan...
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta damke Shehu Sani, Sanatan da ya wakilci mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa tsakanin 2015 da 2019. The Nation ta ruwaito.
Na sauke Qur’ani sau shida kuma ban ga inda aka umarci musulmi da ya kasha rai ba. Addinin musulunci addini ne na salama da zaman lafiya, cewar Apostle Sulaiman. Wanda ya kirkiro Omega Fire Ministry, Apostle Johnson Suleiman ya ma
Da yake magana a kan lamarin, kwamishinan kudi na jihar, Rabiu Garba, ya ce ma'aikatan da aka dakatar sun hada da darektan kudi na ma'aikatar kula da asibitocin jiha, darektan albashi na jihar da mataimakinsa da kuma sauran wasu
Masu zafi
Samu kari