Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Labara, 1 ga watan Janairu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kammala manyan ayyuka 12 a 2020. Buhari ya bayyana hakan ne a cikin wani jawabin kasa, wanda Legit.ng ta samu cikakken jawabin.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da janye jakadu da shugabannin hukumomin waje su guda 25. Tabbatarwar ya biyo bayan turjiya da aka samu daga jakadun da lamarin ya shafa wadanda suka ce wa'adin da aka diba masu ya yi kadan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya fara da yi wa ‘yan Najeriya godiya a bisa zabensa da suka sake yi a karo na biyu. Yay aba wa abokan adawarsa da suka yi takara kuma suka rungumi sakamakon zaben da hannu bibbiyu.
Tsohon dan majalisa dake wakiltar Kiru da Bebeji, Abdulmuminu Jibrin ya bayyana cewa ya kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara ne domin ya jinjina masa bisa namijin kokarin da yake yi da kuma nasarorin daya samu a mulkinsa.
Babban dan gwamnan jahar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana cewa tarbiyyar daya samu a gida ita ce kada ya saurara ma duk wani makiyinsa ko kuma duk wani mai adawa da shi.
Wata yarinya mai shekaru 13 ta rasa ranta wajen haihuwa bayan da ta dau shekaru hudu mahaifinta na lalata da ita. Jami'an 'yan sanda a kasar Brazil sun tabbatar da mutuwar Luana Ketlen a ranar 11 ga watan Disamba bayan da...
Wani daurin aure ya tarwatse a jihar Jigawa a cikin ranakun karshen makon da ya gabata. Ba a gida lamarin ya fasu ba, sai a wajen daurin auren bayan da jama'a suka taru don kulla auren...
Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan, ya bukaci 'yan Najeriya dasu dinga ba 'yan majalisar shawara a duk Inda suka kauce. Shugaban majalisar dattijan ya yi wannan kiran ne a lokacin da aka karramashi tare da Abubakar Aliyu...
Jimillar mutane 525 suka tsirata daga hannun yan bindiga a jihar Zamfara, kwamishanan tsaro da harkokin cikin gida, Alhaji Abubakar Dauran, ya laburta.
Masu zafi
Samu kari