Latest
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta yi amai ta lashe inda ta yi bayanin cewa ba ta kara farashin wutan lantarki ba tukun.
Kwamitin lamban asusun banki BVN na jihar Bauchi ta bankado sunayen matattun ma'aikata 596 dake karban albashin aikin gwamnatin har yanzu.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki kauyen Ruma, a karamar hukumar Batsari dake jihar Katsina ranar Lahadi, 5 ga watan Junairu, 2020, kuma sukayi awon gaba da mutane da dama. Channels TV ta ruwaito.
Kazalika, ya raunata matarsa tare da sauran wasu mutane hudu da suka hada da wani soja mai mukamin kofur. Jaridar Premium Times ta rawaito cewa majiyarta ta shaida mata cewa an garzaya da mutanen da ya raunata zuwa asibiti domin
Rahotanni sun kawo cewa akalla jami’an yan sanda biyu ne suka rasa ransu a ranar Litinin bayan an harbe su a wani harin bazata da yan ta’addan Boko Haram suka kai a jihar Yobe.
Shugaban ‘Yan Sandan ya yi alkawarin fitowa Mutumin da ‘Yan Sanda su ka taba hakkinsa a Enugu kwanaki. Kwamishinan ‘Yan Sandan ya yi jawabin ne a Ranar Lahadi, 5 ga Watan Junairun 2019.
Hukumar yan sandan jihar Kano ta damke wata matar aure, Hauwa Lawal, kan laifin jefa dan kishiyarta, Zuwaira Sani, cikin rijiya a jihar.
Wani lissafin ajiya da jaridar Daily Trust tayi ya nuna cewa akalla yan sanda 101 suka rasa rayukansu a bakin aiki daga Junairu zuwa Disamba a shekarar 2019.
Fasto Tunde Bakare, Shugaban cocin Latter Rain Assembly, a ranar Lahadi, 5 ga watan Janairu ya jero wasu mutane da ya bayyana a matsayin ainahin makiyan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari