Latest
Gwamnan wanda ya bayar da umurnin a ranar Litinin ya roki mazauna jihar da su kai rahoton irin wadannan wurarren siyar da gas din ba tare da bata lokaci ba zuwa ga gwamnati domin daukar matakin gaggawa.
Wani mutum mai suna Wasiu Ibrahim ya samu munanan raunika bayan da yayi kokarin lalatawa tare da satar taransfoma a yankin Araromi dake babban titin Ilesa zuwa Akure a jihar Osun. Wanda ake zargin ya fado kasa warwas tare da miyag
Dakarun Hisbah sun isa filin jirgin saman ne domin dauko shugabansu wanda jirginsa zai sauka da misalin karfe 2:00 na rana. Sai dai, kokarin manema labarai na jin ta bakin mahukuntan filin jirgin sama ya ci tura, kasancewar sun ki
Sabanin da ya ratsa PDP ya na iya sa Jam’iyyar adawa ta sake rasa kujerar Gwamna a 2020 inji Kungiyar PDP Youths for Justice wanda ta nemi a ja kunnen Dan Orhi.
Mun samu labarin cewa jami'an Hukumar EFCC su na ta bugawa da Shehu Sani a kan zargin cin kudin ‘Dan kasuwa Alhaji Sani Dauda mai ASD.
Wani jigon arewa kuma wanda ya kafa kungiyar dattawan arewa, Alhaji Tanko Yakasai, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan tabarbarewar wutar lantarki a Najeriya.
Wani kamfanin siye da siyarwa dake Guizhou a kasar China ya ladabtar da ma’aikatansa ta hanyar tilasta musu cin kifi mai rai da shan jinin kaji saboda rashin cika sharuddan aiki da suka yi...
Firayem minister mafi karancin shekarau, Sanna Marin, ta kasar Finland zata kirkiro kwanaki hudu na aiki da kuma sa’o’i shida na aiki. Firayem ministan mai karancin shekaru zata bar ma’aikata su fara samun isasshen lokaci...
Wani mazaunin yankin da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa daya daga cikin 'yan bindgar ya rasa ransa yayin musayar wuta da sojojin. Mazauna yankin sun shiga cikin zulumi da zaman dar-dar bayan samun labarin cewa dakarun soji
Masu zafi
Samu kari