Latest
A kasar Iran, duk wanda ya kawo kan Donald Trump zai samu Naira Biliyan 28 a dalilin kashe Janar Q. Soleimani da shugaban kasar ya sa aka yi.
Ba zan fito da Magajina da kai na ba, amma zan bari ayi zaben gaskiya inji Buhari. Shugaban ya kuma tabbatar cewa babu wanda zai yi amfani da kudi wajen samun kujera a 2023.
Gwamnatin jahar Filato ta musanta batun da ake yayatawa na cewa wai ta amince za ta biya sabon karancin albashin N30,000 kamar yadda saura takwarorinta musamman na yankin Arewacin Najeriya suka yi.
Wani mutum mai suna Adesiyan amma anfi sanin shi da Oba, ya shiga hannun 'yan sanda saboda yaudarar wata mai takaba da yayi. Yana kwanciya da ita tare da 'ya'yanta biyu...
Da alama dai har yanzu tsuguni bata kare ba, sakamakon wani rahoto daya tabbatar da wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da sabon farmaki a karamar hukumar Malumfashi ta jahar Katsina.
Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Muhammad wadda aka fi sa ni da Hadizan Saima ta tabbatar cewar a kwanakin baya ta samu gayyata zuwa kudancin kasar nan domin shiga fim din Nollywood...
Kamar yadda Kiristoci ke yada addinin Kirista, kuma a rungumeshi, haka musulmai ke yi ba tare da sassautawa ba. A hakan kuwa kowanne lokaci ake samun wadanda ke sauya addinin da suke bi da farko zuwa wani daban...
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da cewa za ta gabatar da Gwamna Yahaya Bello a gaban kuliya saboda rajistan da ya yi sau biyu idan wa'adin mulkinsa ya kare. A cewar kwamishinan wayar da kan mazu zabe da watsa labarai
Kwamitin koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA) a ranar Litinin ta yi kira ga matasan musulmi a Najeriya su kame kansu kan batun rasuwar babban kwamandan dakarun tsaron Iran a kasar Iraqi, Qassem Soleimani. A sanar
Masu zafi
Samu kari