Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ta soke dakatarwar da aka yi wa Damilola Ogunbiyi a matsayin babban manajan Hukumar samar da lantarki na karkara (REA). Idan ba a manta ba dai ministan makamashi, Sale Mamman ne ya dakatar da Ogunbiyi. Ya
Dakarun sojin, wadanda suka ce sun yi aiki a rundunar sojojin kasa da kasa a kasar Liberia a baya, sun bayyana cewa manyan sojoji a rundunar soji sun yi burus da halin da suke ciki saboda kwadayi da son rai. Sun kara da cewa hatta
Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) sun caccaki gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Odunayo Akeredalu a kan zarginsa da ake da kokarin korar musulmai daga jihar. Wata zanga-zangar lumana da musulman suka yi ta tashi bayan da jami’an
Daya daga cikin wasiyyar karshe da manzon Allah (SAW) ya yi shine haramta wariyar launin fata da asabiyyanci inda yace: Dukkanmu daga Annabi Adam muke, kuma Annabi Adam daga tabo aka halliceshi.
Wasu mutane sun yi awon gaba da makudan kudin albashin matasan S-Power a ofishin sakataren gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Inuwa, The Guaridan ta ruwaito.
Rahotanni sun kawo cewa an kashe wani matashin mutum mai suna Amajuru Ahamefule a ranar Litinin a karamar hukumar Isu da ke jihar Imo. An harbi Ahmefule har lahira a lokacin wani rikici tsakanin magoya bayan jam’iyyar All Progress
Hukumar kula da tsafta da ingancin abinci, NAFDAC, ta bayyana shirinta na diban sabbin ma’aiakata da suka cancanta a shekarar 2020 domin cige gibin ma’aikatan da hukumar ta ke dasu.
Shugaba Muhammadu Buhari a halin yanzu yana ganawa da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu da tawagarsa a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya a Abuja. A halin yanzu dai ba san dalilin g
Shugaba Muhammadu Buhari da jagoran jam'iyyar All Progressive Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu sun yi ganawar sirri a ranar Talata 7 ga watan Janairun 2020 a Aso Rock Villa da ke Abuja. Nigerian Tribune ta ruwaito cewa jagoran
Masu zafi
Samu kari