Yanzu-yanzu: Tinubu ya kai wa Buhari ziyara a Aso Rock (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Tinubu ya kai wa Buhari ziyara a Aso Rock (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari da jagoran jam'iyyar All Progressive Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu sun yi ganawar sirri a ranar Talata 7 ga watan Janairun 2020 a Aso Rock Villa da ke Abuja.

Nigerian Tribune ta ruwaito cewa jagoran na APC ya yi magana da 'yan jarida na gidan gwamnati bayan ganawarsa da shugaban kasar.

Legit.ng ta tattaro cewa Tinubu ya ce lokaci bai yi ba da za a fara maganar shugabancin kasa na 2023.

A baya, Legit.ng ta ruwaito cewa ana zargin wasu gwamnoni da shirya makircin hana Tinubu yin takarar shugabancin kasa.

An ruwaito cewa wasu gwamnoni da suke kan wa'adinsu na biyu da wasu tsaffin gwamnoni na jam'iyyar ta APC ne ke shirya makircin.

Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Asali: Twitter

Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Yin rajista sau biyu: INEC ta bayyana matakin da za ta dauka kan Gwamna Yahaya Bello

Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Asali: Twitter

Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Yanzu-yanzu: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock (Hotuna)
Asali: UGC

Tinubu ya yi wa 'yan Najeriya godiya kan juriya da suke yi duk da abubuwan da ke faruwa a kasar.

Tsohon gwamnan na jihar Legas ya kuma yi wa Allah godiya kan ni'imomin da ya yi masa da ikon da ya bashi na jure kallubalen da suka riske shi.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel