Latest

Iran vs Amurka: Shugaba Trump ya yi amai ya lashe
Breaking
Iran vs Amurka: Shugaba Trump ya yi amai ya lashe
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Asabar ne Trump ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa Amurka ta gano wuraren 52 a Iran ciki har da wurare da ke da matukar muhimmanci ga al'addun Iran da za ta kai hari muddin Iran ta kai hari a Amurka ko wuraren da Amurka

Rashin nasara a caca ya saka wani matashi ya kashe kansa
Breaking
Rashin nasara a caca ya saka wani matashi ya kashe kansa
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Wani mutum mai shekaru 27 a duniya mai suna Meshack Keith Bwisa, an gano ya mutu bayan da aka gano ya bace a ranar 25 ga watan Disamba. An gano cewa mamacin yana aiki ne da hukumar kula da kudin shiga ta kasar Kenya dake Kakamega.