Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta c eta shirya tsaf don gudanar da zabuka 28 da suka yi saura a fadin jihohi 11 na tarayya. Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ya bayyana hakan yayinda ya ke jawabi ga manema labarai.
Kasar Iran ta yi barazanar ragargazan Izra'ila da Dubai idan har kasar Amurka ta sake kai mata kara bayan ta mayar da martani da daren jiya inda ta kaiwa Sojin Amurka hari.
Wasu tagwaye da aka haifa a manne da juna sun fara rayuwa a rabe bayan wata kungiyar kwararrun likitoci suka dau sa'o'i 13 suna aikin raba su a Abuja, babban birnin kasar nan. Goodness da Mercy sun zo a ba-zata da aka haifesu...
A lokacin da jama'ar kasashen Afirka ta yamma musamman Najeriya ke fama da tsananin sanyi, wanda masana suka ce anyi shekaru ba a fuskanci irinsa ba, wasu sanannun mutane a Najeriya sun fara yunkurin tallafawa marasa galihu...
Rahotanni sun kawo cewa an tursasa wa sama da mutane 2,500 a garuruwa daban-daban da ke karamar hukumar Munya na jihar Niger barin gidajensu sakamakon hare-haren yan bindiga.
Hada abokan mu'amala a rayuwa dai ana danganta shi ne da maza. Wannan kuwa wata jarumta ce da cikar isa wacce ubangiji ke basu. A nan kuwa wata mace ce me kamar maza. Ta yi mu'amala tare da maza hudu kuma ta samu juna biyu...
Mazauna babban birnin Fuyu na China sun sha matukar mamaki da al'ajabin abinda ya faru a makon nan. Kamar yadda aka saba dai, rana daya ce ke fitowa sannan ta fadi, amma ba hakan bane ya faru a makon. Rana uku ne suka bayyana...
Ga maza masu tarin yawa a Najeriya, akwai matukar wuya a ga sun tunkari mace ma'aikaciya a rundunar sojin Najeriya da maganar soyayya. Komai kyan mace kuwa da sakin fuskarta, in har soja ce, akwai yuwuwar masu neman aurenta...
A ranar Talata ne rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa zargin da gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, zai iya sakarwa sojojin guiwa a kan aiyukan da suke yi a babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Masu zafi
Samu kari