Latest
Ministan Sadarwa na Najeriya, Sheikh Ali Pantami ya bayyana cewa ba zai iya cewa komai ba a kan harajin da aka kara a kudin kira na wayar salula. A cewar Pantami, batun karin harajin da aka yi ba a karkashin ofishinsa ya ke ba.
Shugabannin kana nan hukumomi takwas ne wadanda aka zaba karkashin jam'iyyar APC suka koma jam'iyyar PDP a yau Asabar. Shugabannin kananan hukumomin da suka sauya shekar sun hada da: Alhaji Muhammadu Umar, shugaban karamar hukumar
Tashin hankali da hargitsi ya mamaye yankin Okesha na jihar Ekiti a yau ranar Asabar bayan da bam ya tashi a kusa da tsohon gidan gwamnatin jihar. Jaridar The Cable ta gano cewa tashin bam din yayi sanadiyyar tarwatsewar wasu gine
Ojaomo ya kuma ce dalilin da yasa 'yan Najeriya suka zabi Shugaba Muhammadu Buhari shine domin ya yi wa 'yan Najeriya alkawarin cewa zai yaki cin hanci da rashawa har sai ya ga bayan shi kuma zai rage kashe kudaden gwamnati ya tab
Tsohon dan majalisar wakilai, Hon. Abdulmumin Jibrin, ya ce ya mika makomar siyasarsa zuwa ga Allah, amma kuma zai ci gaba da shiga siyasa. Jibrin ya sanar da manema labarai hakan ne bayan da ya mayarwa majalisar dattian kadarorin
Ana zargin matar da yi wa mijin duka saboda wai bai mayar da hankali a aurensu ba ya yi wa matarsa ciki wadda hakan yasa ya tsere daga gida ya ke kuma tsoro koma wa. Chinwendu wacce ta fara dukan mijinta tun a 2018 ta tsananta duk
Tun a shekarar 1999 ne gwamnatin Najeriya ta hana iyalan marigayin damar taba kudaden da ke asusun ajiyar cikin wata wasika da ministan Shari'a ne wannan lokacin Kanu Agabi (SAN) ya rubuta. Da suke yanke hukuncin, alkalan biyar na
Da ya ke tabbatar da afkuwar lamarin, Kwamishinan Ilimi na jihar, Shehu Muhammad Makarfi ya ce dalibai 450 ne ke kwana da dakunan kwanan biyu. Ya kuma kara da cewa ba a rasa rai ba sakamakon gobarar.
Hargitsi da rashin jituwa ya fara ne tsakanin shugabannin tsaron Najeriya. Shugaban rundunar sojin Najeriya, Janar Yusuf Buratai da mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, manjo janar Babagana Monguno ne rashin jituwar ta g
Masu zafi
Samu kari