Latest
Magoya bayan jam’iyyar PDP a jihar Bayelsa sun fada shauki da murnar soke zaben jam’iyyar APC tare da dan takararta da kotun koli ta yi a yau. Alkalai biyar din na kotun, wadanda suka samu jagorancin Mai shari’a Mary Odili ne suka
Miyagu sun hallaka mutane 21 a karamar hukumar Giwa a makon nan. ‘Yan bindiga sun kona mutane rututu kurmus da ransu a Bakali. An badawa Jama’a wuta daga gama Jana’izar wadanda aka kashe
Ana saura awanni kasa da 24 da rantsar da sabon gwamna, kotun koli a ranar Alhamis ta fitittiki David Lyon a matsayin zababben gwamnan jihar Bayelsa tare da mataimakinsa, Biobarakuma Degi-Eremienyo matsayin wadanda suka lashe
Bayan Buhari ya zargi shugabannin jahar Borno da gaza ba gwamnatinsa hadin kai wajen yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabas, wata kungiya ta yi zargin cewa gwamnan jahar da hadimansa ma na da tambayoyin amsawa kan haka.
Kasa da sa’o’i 24 bayan da ‘yan sandan jihar Imo suka cafke wata mata da laifin yunkurin kashe mijinta ta hanayr soka masa wuka har sau biyu yayin baccinsa, sai ga wata sabuwa ta bullo. Kamar yadda ma’abocin amfani da kafar sada z
An yi hasashen cewa Monica Geingos na da dukiyar da ta kai dala miliyan uku, wanda aka ce ta shirya sadaukarwa ga daya daga cikin gidauniyoyinta domin taimakawa jama’a.
Wani mummunan lamari ya afku a Port Harcourt, babbar birnin jahar Rivers inda wata mata ta soki mijinta mai suna Daniel da wuka. An tattaro cewa lamarin ya wakana ne a ranar Alhamis, 13 ga watan Fabrairu.
Dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar PDP a zaben 2019,Alhaji Atiku Abubakar ya nuna jin dadin shi da kuma gamsuwa da hukuncin kotun koli a zaben jihar Bayelsa, kamar yadda jaridar The Cable ta ruwaito.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole ya ce babu mai rantsar da dan takarar Jam’iyyar PDP, Sanata Douye Diri a matsayin gwamnan jahar Bayelsa a ranar Juma'a.
Masu zafi
Samu kari