Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce za ta yi biyaya ga hukuncin da kotun koli ta yanke a yau na soke nasarar 'yan takarar jam'iyyar All Progressives Congress’ (APC) a zaben gwamna na ranar 16 ga watan Nuwamban 2019. Kwamishina
Duniya makwanta rikici, kamar yadda masu iya magana suke fadi, wani sabon gwamnan jam’iyyar APC dake jiran gado a jahar Bayelsa ya ga rashi ya ga samu, yayin da kotun koli ta tsige shi ana gobe bikin rantsar da shi.
Wata Tirela dauke da kaya ta murkushe wani jami'in dan sanda ranar Laraba har lahira a hanyar Owerri/Okigwe, jihar Imo kan karbar na goro hannun direba.
Mun samu labari cewa Gwamnan Ogun, Mista Dapo Abiodun, ya yi wa ‘Yan APC da su ka jefi Buhari a Kamfe afuwa. Gwamnan ya ce komai ya wuce yanzu.
A yau Alhamis ne kotun koli ta soke kwace kujerrar zabebben gwamnan jihar Bayelsa, David Lyon da kuma abokin tafiyarsa, Biobarakuma Degi-Eremienyo, wadanda suke ta shirye-shiryen karbar rantsuwar hayewa karagar mulkin jihar.
Babban hadimin shugaban kasa a kan harkokin watsa labaru, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa wasu yan siyasa ne suka dauki nauyin biyan yaransu yan bangan siyasa domin su yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ihu a jahar Borno.
Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya bada sharadin sakin sauran 'yan matan Chibok da har yanzu suke hannunsa bayan da yayi garkuwa da su. Sama da 'yan mata 100 ne daga cikin 276 da aka sace a makarantar sakadiren 'yan mata da k
Majalisar zartawar gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da kara fadada babban titin Abuja zuwa Kano da ya ratsa ta jahar Kaduna daga hannuwa 4 zuwa hannuwa 6.
Rahotanni da ke zuwa mana daga New Telegraph ya nuna cewa shahararren kasuwar nan ya Mile 12 da ke jahar Lagas na nan tana ci da wuta.
Masu zafi
Samu kari