Latest
Hedkwatar tsaro ta kasa, ta kushe rahoton kwanan nan da kungiyar Amnesty International ta fitar a kan al’amuran rundunar sojin Najeriya a yankin Arewa maso gabas na kasar nan. Kungiyar Amnesty International, wacce ta zargi runduna
Fitaciyyar jarumar Kannywood, Sapna Aliyu Maru ta jadadda cewa ba za ta taba yanke alaka da harkar fim ba ko da ta yi aure. A cewarta za ta dunga daukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure.
Tun daga tushen damokaradiyya a Najeriya ta 1999, kotun koli ta taka rawar gani wajen tabbatar da makomar wasu gwamnoni bayan hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta kammala aikinta. Duk da cewa kundin tsarin mulkin kasa ne ya ba
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Bayelsa ta saka dokar hana fita daga safe zuwa dare na tsawon kwanaki uku. Kwamishinan 'yan sandan jihar, Uche Anozia ne ya bayar da sanarwar a ranar Juma'a kamar yadda Channels TV ta ruw
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar cikin shida da kasa ya ruftawa a Ramin Farar Kasa a kauyen Dauni a karamar hukumar Minjibir na jihar. Mai magana da yawun hukumar, Alhaji Saidu Muhammad ne ya
Fusatattun masu zanga-zanga da ake kyautata zaton yan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun kai hari gidan zababben gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, kan nasarar da kotun koli ta bashi bayan sallamar David Lyon na APC.
Wani mutum mai suna Emma ya sokawa abokinsa mai suna White London wuka a Legas saboda naira dari. Lamarin ya faru ne wajen karfe 11 na daren Laraba a Whitesand da ke yankin Badia da ke Apapa a jihar Legas. White London dai ya rant
Sanata Douye Diri, zababben gwamnan Bayelsa ya bayyana cewa Allah ya warkar da jahar ta hukuncin kotun koli wacce ta soke zaben dan takarar jam’iyyar APC, David Lyon sannan ta dawo dashi a matsayin wanda ya lashe zaben
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya bayyana cewa ba zai taba halasta auren yan luwadi ba a Rasha muddin yana a matsayin Shugaban kasar.
Masu zafi
Samu kari