Latest

Ziyarar Buhari jihar Borno: Zulum ya yi martani
Breaking
Ziyarar Buhari jihar Borno: Zulum ya yi martani
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Duk da koma baya da ake samu da tabarbarewa a fannin tsaro ajihar Borno, babu wanda zai ce shugaban kasa Muhammadu Buhari baya mayar da hankali a kan tsaro, in ji Gwamna Babagana Zulum. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, gwamnan