Latest
A ranar Juma’a ne aka zargi mai martaba Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi da dukan wani basarake mai suna Dhikrullah Akinropo wanda shine Agbowu na Ogbaagba a kan matsalar fili. An yi hakan ne a ofishin mataimakin sifeta janar di
Bayan makonni kimanin uku da bullar cutar Coronavirus wacce aka sani da COVID-19 a kasar Sin, an samu bullar cutar ta farko a nahiyar Afrika ranar Juma'a a kasar Misra.
Shekara kwana in ji malam Bahaushe. A cikin watan fabrairu din nan ne Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria ya cika shekaru shida da rasuwa. Babban masanin hadisin ya rasu ne sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai masa a wata
Akalla mutane 33 sun rasa rayukansu yayinda yan bindiga suka kai mumunan hari kauyuka bakwai a jihar Katsina. Majiyoyi sun bayyana cewa yan bindigan sun kaiwa mutanen harin kwantan bauna inda gaba daua suka rasa yadda zasuyi.
A ranar Asabar ne fadar shugaban kasa ta ce 'yan siyasa da masu cin moriyar ta'addancin 'yan Boko Haram na shirya kungiyar mata da maza har dubu biyu don yin zanga-zanga da bukatar a sauya shugabannin tsaron kasar nan a ranar Liti
Tirelolin Dangote biyu dauke da Siminta sun haddasa hadari wanda yayi sanadiyar rasa rayukan mutane shida a jihar Ogun ranar Asabar, 15 ga watan Febrairu, 2020.
Gwamnatin tarayya tayi alkawarin baiwa duk wani masanin kimiyan Najeriyan da ya samo maganin rigakafi a cutar Coronavirus kyautan kudi Milyan N36m.
Kotun kolin tarayya ta zabi ranar Talata, 18 ga watan Febrairu domin sauraron korafin Emeka Ihedioha, tsohon gwamnan jihar Imo da David Lyon, wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Bayelsa kafin kwace kujerar ana saura kwanan daya
Majalisar dattijan kasar Utah za ta janye dokar hana karin aure. An tattauna hakan ne tare da amincewa a zauren majalisar dattijan kafin a tura wa zauren majalisar don kara tattauna a kai, jarida Salt Lake City Tribune ta ruwaito.
Masu zafi
Samu kari