Latest
Tashin hankali da tashin-tashina sun barke bayan wani mutum mai suna Emeka ya saki wasu bidiyo na batsa da ya nada na wasu 'yan mata da matan aure da ke Jos, jihar Filato. An gano cewa mutumin na zama ne a yankin Rayfield da ke Jo
Instagram ta sauke wata wallafa ta wani ma'abocin amfani da kafar sada zumuntar mai sun Papi Chulo bayan da diyar gwamnan jihar Bauchi ta yi masa tsokaci mai zafi a kai. An sauke wallafar ne bayan da mabiyan Fatima Zara Bala Muham
Shugaban kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi barazanar kashe babban malamin Ahlussunnah, kuma ministan sadarwa, Isa Ali Pantami da fitaccen mai fashin baki a kan kungiyar Boko Haram, Audu Bulama Bukarti.
Yan bindiga sun da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da sakataren din-din-din na ma’aikatar ayyukan a jahar Nasarawa, Alhaji Jibrin Giza.
Wani sabon ango mai suna Chidubem ya saki matarsa mai suna Vivian Chidinma bayan wani tsokaci da tayi a kan yadda mata zasu kasha mazansu masu cin amana a saukake. A wani tsokaci da Chidubem ya ga matarsa tayi a wani dandali a kaf
Mai Mala Buni ya bayyana cewa rade-radin da ake yi na cewa APC za ta wargaje saboda 2023 ba gaskiya ba ne, domin ba wata matsala da za a samu saboda takara.
A cikin takaitaccen faifan bidiyo da hotunan da hadimin shugaban Buhari mai suna Buhari ya Sallau ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Sheikh Bauchi ya yi wa shugaba Buhari da kasa addu'o'in samun zama lafiya da karin yalwar arziki.
Mun samu labari cewa Jam’iyyar PDP ta na rokon ‘Dan takara ya janye kara ka da ya jagwalgwala lissafi a Bayelsa ganin irin abin da ya faru da APC.
Rukayyatu Fatahu Umar ta zamo daya cikin yara Musulmai kanana a duniya da suka haddace Al-Qur'ani mai girma. Jikar babban malami ce, Sheikh Dahiru Usman Bauchi daga diyarsa mai suna Sayyada Maimunatu Sheikh Dahiru Usman.
Masu zafi
Samu kari