Latest
Kwamitin dattijan Giade ya soke nasarar Yunusa a matsayin masoyin Khadija da yayi nasarar lashe zaben auren Khadija. Hukuncin da aka yanke a ranar Asabar, 15 ga watan Fabrairu, 2020 wajen karfe 10:15 na safe ya soke nasarar Yunusa
Yayinda Manyan kasa suka kai ziyara wurin gwamnan Jihar Kaduna,Malam Nasir El_Rufa’i a ranar murnar zagayowar haihuwar shi, lauyansa, AbdulHakeem Mustapha SAN yace El-Rufa’i nada satifikate 83 na Jami’ar Havard a Amurka.
Mai dakin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari watau Hajiya Aisha Buhar ta cika shekaru 49 yau a Duniya. Mun kawo tarihinta saboda wannan rana.
Kungiyoyi daban-daban a fadin tarayya da masu sharhi kan lamuran yau da kullum basu gushe ba suna kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya sallami hafsoshin tsaro saboda sun yi kasa a gwiwa
Kazalika, karin wasu mutane 12 sun samu rauni yayin ziyarar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umar Zulum, a zuwan da ya yi domin ganawa da mazauna sansanin 'yan asalin Najeriya a niyyarsa ta son dawowa da su gida. "Muna da ada
A kodayaushe dai na Allah basu karewa a cikin al'umma. Komai kaurin suna da ake fadi a kan wani aiki, sai ka ga Ubangiji ya saka nagari a ciki. Duk da aikin addini kuwa ko yi wa addini hidima ba a danganta shi da irin aikin da mu
Rundunar Sojan saman Najeriya, NAF, ta bayyana cewa jiragenta sun tarwatsa wata sansanin mayakan kungiyar ta’addanci na ISWAP, wani tsagen tawariyya daga kungiyar Boko Haram, dake jahar Borno.
Rundunar 'yan sandan jihar Osun a ranar Litinin sun damke wata mata da hannayen mutum a garin Ikire. Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Osun, Mrs Folashade Odoro ta tabbatar da kamen. Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, Od
Mun ji cewa an samu mummunar baraka tsakanin NSA da Abba Kyari a Gwamnatin Tarayya. Rikicin cikin-gidan ya raba kan Hadimin Shugaban kasa Buhari da Abba Kyari.
Masu zafi
Samu kari