Latest
A yayin da Mai shari’a Zainab Bulkachuwa ta ke shirin murabus a ranar 6 ga watan Maris yayin da ta cika shekaru 70, akwai shirye-shiryen da wasu ke yi ta bayan fage na wanda zai gajeta a ciki da wajen NJC, kamar yadda jaridar Thi
Gwamna Aminu Bello Masari a ranar Litinin, 17 ga watan Fabrairu, ya yi bayani kan abun da ya haddasa hare-hare da kisan sama da mutane 30 da yan bindiga suka yi a yammacin ranar Juma’a a kauyukan Tsayau da Dankar da ke karamar huk
Mai shari'a Ahmed Tijjani Badamasi na babba kotun jihar Kano yayi watsi da karar masu hannu a nada sarki wacce ke kalubalantar kirkirar sabbin masarautu da kuma zabar sarakunan masu daraja ta farko.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta haramtawa hukumar gudanar da zabe ta kasa INEC soke jamiyyun siyasa 74. A hukuncin da kotun ta yanke a ranar Litinin, ta umurci INEC ta dakatad da shirin soke jamiyyun.
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta bayar da izinin kama tsohon Shugaban kwastam din Najeriya, Abdullahi Inde Dikko kan ci gaba da kin halartan zaman kotu domin amsa wani tuhumar damfara da hukumar yaki da rashawa ta ICPC ke yi a
Ministan sufuri, Mista Rotimi Amaechi ya karyata rade-radin cewa ya tsallake rijiya da baya a yayin da wasu mahara suka kai farmaki a kan hanyar tashar jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja.
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jahar Kano ta bayyana cewa lallai sai tsohon shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Adam A. Zango ya bi dokokinta idan har yana so ya je jahar domin gudanar da harkokin
Shehin Malamin Musulunci, Dr. Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga jama’a su rika addinin Musulunci, ya ce yi wa nata da yara Tarbiyyar Musulunci zai yi maganin shaye-shaye.
An tattaro cewa matashiyar mai shekara 24 ta fallasa wa yan sanda yadda ta ke amfani da kyawunta wajen yaudarar maza har su fara soyayya sannan daga bisani ta yi garkuwa da su da taimakon tawagarta don karban kudin fansa.
Masu zafi
Samu kari