Latest
Wani mutum dan Najeriya mai suna Dr. Max Vayshia ya je shafin shi na tuwita inda ya wallafa halin cin amanar da budurwa ta gwada wa abokin shi. Kamar yadda Max ya sanar, abokin shi ya fara soyayya da budurwar ne tun a watan...
A ranar Litinin da ta gabata ne wani abin al'ajabi da mamaki suka faru a garin Ilesha na jihar Osun. Wata akuya ce ta haifi wata irin halitta mai kama da dodo bayan an yi mata tiyata...
Mawakin yabo na addinin Kirista a kasar Rwanda, Kirito Mihigo, wanda aka taba kamawa da laifin kokarin kashe Shugaban kasa Paul Kagame ya rasu. Kamar yadda 'yan sanda suka sanar, Mihigo mai shekaru 38 ya kashe kan shi ne a yayin..
Hamisha Daryani Ahuja 'yar kasuwa ce a kasar India wacce ta koma sana'ar fim. Ta saki fim dinta na farko mai suna 'Namaste Wahala'. 'Namaste Wahala' fim ne wanda babu dadewa zai fito kuma ya samu umarnin Hamisha Daryani Ahuja...
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi holen wani mutum da ake zargin yana cikin kungiyar 'yan bindiga da suka saba kai hare-hare ne a kauyukan da ke arewacin Najeriya tare da bindigu AK-47 biyu da alburusai da aka samu a karkashin k
Wata Baiwar Allah ta maka Atiku kara, ta na bukatar N45m saboda ya yi amfani da hotonta wajen kamfe. Yanzu dai an daga karar har sau zuwa Ranar 22 ga Watan Afrilu.
Wani Ministan Najeriya ya ce tattalin arzikin kasar ya shiga cikin matsala. Mai ya sa abubuwa sun sukurkuce a Najeriya inji Chris Ngige.
Abokan aikinsa sun kama shi, sun saka masa ankwa sannan suka lakada masa dukkan tsiya bayan kama shi. An yi awon gaba da shi bayan wasu mutanen unguwa sun roki ayi masa afuwa. Ga bidiyon yadda lamarin ya kasance a kasa:
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Masu zafi
Samu kari