Latest
Hanan Buhari, ‘yar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta musanta zarginta da ake da cewa ta umarci jami’an tsaron farin kaya na DSS da su damke wani Anthony Okolie a kan amfani da layin wayar da ta taba amfani da shi.
Rahotanni sun kawo cewa an tsaurara matakan tsaro a filin jirgin sama na Benin ka tsoron yiwuwar kunyata Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole.
Dalibi na farko a makarantar horar da hafsoshin soji na Najeriya, Kanal Paul Ogbebor (Mai ritaya) ya rasu. Kanal Paul Ogbebor ya rasu ne yana da shekaru 80 a duniya bayan ya yi murabus daga gwagwarmayar aikin soja. Ya kasance jaru
Eta Mbora dan majalisar wakilai ne mai wakiltar mazabar Calabar da Odukpani a majalisar tarayya. Ya mika bukatar a saka dokar ba wa duk wanda ya kammala digiri yayi bautar kasa aiki a kasar nan...
Biki ya kan kasance babban sha’ani a yankuna da yawa na duniya, ballantana a Najeriya. Ba kasafai ake ganin biki wanda bai zama abin tunawa ba ga ‘yan uwa da abokan arziki ko kuma ga ango da amaryar ba.
Jaridar Gistmania ta ruwaito yadda wani mutum ya wallafa labarin yadda ya ci karo da fatalwar abokin shi da ya rasu a Onitsha, jihar Anambra. Kamar yadda ya ce, marigayin abokin nashi ya bashi sarka ta $4,000 ya siyar mishi kuma..
Ladanin da wani mutum ya soka wa wuka a wuya yayin da yake kiran sallah ya bayyana cewa ya yafewa wanda ya kai mishi harin. Raafat Maglad, wanda yake cikin shekarunshi na 70 ya baro asibitin da aka kaishi a London sannan ya dawo..
Kafin zuwan shugaban kasar Amurka kasar India a mako mai zuwa, wani mutum dan kasar India ya bukaci hukumomi da su tallafa masa cika burin shi na rayuwa na ganin Donald Trump...
Wani rahoto da P.M. Express ya ruwaito ya bayyana cewa jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Osun sun bankado wani coci na Cherubim da Seraphim, inda fasto mace ke saka kananan ‘yan mata harkar karuwanci...
Masu zafi
Samu kari