Latest
Minista Nyesom Wike ya ce zai zama farkon wanda Atiku Abubakar ko Peter Obi za su far wa idan Bola Tinubu ya sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Alamu sun nuna alaka ta fara tsamni tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da gwamnonin jam'iyyar APC biyu yayin da ake tunkarar babban zaben 2027.
Shugaba Tinubu ya yi alhinin rasuwar Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Sulaiman, yana yabawa jajircewarsa wajen yaƙi da matsalolin tsaro da samar da zaman lafiya.
Bayan shekara 12, kamfanin Uber ya sanar da dakatar da ayyukansa a Najeriya daga 2 ga watan Satumba 2026, tare da rage ma’aikata kusan 3,300 a duniya
Rabiu Kwankwaso ya bayyana fatansa kan makomar Najeriya, yana cewa haɗin gwiwarsa da Peter Obi na da nufin rage talauci da inganta rayuwar ’yan ƙasa.
Bincike ya tabbatar da cewa rahoton da ake yadawa cewa shugaban Majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya fice daga jam'iyyar APC ba gaskiya ba ne.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya lashi takobin hana dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar lashe zaben 2027, ya ce zai ci gaba da bibiyar harkokin siyasa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba shi da ikon umurtar jihohi da ƙananan hukumomi yadda za su kashe ƙarin kuɗaɗen da suke samu.
Takutaha biki ne da Hausawa ke gudanarwa ranar bakwai bayan Maulidi. Mun hada rahoto kan asalin kalmar Takutaha da dalilin da ya sa ake bikin a ranar.
Masu zafi
Samu kari