Latest
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jahar Kano ta kammala shirin daukan sabbin jami’an tsaro guda 2,200 domin taimaka ma hukumomin tsaro dake jahar wajen samar da ingantaccen tsaro.
An samu hargitsi da tashin hankali a cikin manyan Boko Haram da ISWAP, manyan kungiyoyin ‘yan ta’addan da suka hana yankin Arewa maso gabas din kasar na sakat, wata majiya ta sanar da jaridar The Nation. Wata majiya mai karfi wacc
Sai dai Buba Galadima ya musanta wannan zargi, inda yace bita da kulli ne kawai ake masa don haka yayi barazanar kwanciya a waje a kofar gidansa dake unguwar Wuse II na babban birnin tarayya Abuja don nuna ma yan Najeriya mawuyaci
David Lyon, tubabben gwamnan jihar Bayelsa, y ace ya karba hukuncin kotun kolin ta yadda ta soke nasararsa a zaben ranar 16 ga watan Nuwamba na 2019. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, a wata takarda da ya sa hannu da kansa, y ac
Majiyar Legit.ng ta ruwaito ministan watsa labaru da al’adun Najeriya, Alhali Lai Mohammed ne ya bayyana haka a yayin ganawa da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja a ranar Laraba.
Wasu ‘yan majalisar wakilai sun shawarta ranar Alhamis a kan yadda za a kawo tabbataccen tsaro a kasar nan. Bayan tashin wani dan majalisar wakilan daga jihar Kano a karkashin jam’iyyar APC mai suna Nasiru, ya bukaci ‘yan majalisa
Gwamnan jahar Zamfara, Dr Bello Mohammed Matawalle ya bukaci shugabannin makarantun sakandare da jami’an da ke ciyar da dalibai a jahar da su dunga ci daga cikin abincin da suke ciyar da daliban makarantun kwana ko kuma a sallame
A kalla mayakan Boko Haram takwas ne da suka hada da mata shida tare da kananan yara suka mika kai tare da yada makamansu. Sun mika kai ne ga runduna ta 152 da aka tura garin Banki da ke gundumar bama a jihar Borno. ‘Yan ta’addan,
Mutane hudun da suka rasa ransu sun hada da; Alhaji Sanusi 'Yar Bakare, Akili Isuhu daga Bawa Mai Ruwa,Nana Husaini Unguwar Farin Duste, da Muntari Sama'ila daga gidan Korau. Isah ya bayyana cewa kwamishinan 'yan sandan jihar Kats
Masu zafi
Samu kari