Latest
"Bayan na tuntubi iyayena, dattijai, abokai, masoya da magoya baya, ina mai sanar da janyewa daga takarar da nake yi, na janye ne bisa radin kaina, ba tare da fuskantar takura ko barazana ba," a cewarsa. Sannan ya kara da cewa
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa takaitaccen bikin nadin sarautar yana daga cikin shirin taron manema labarai na shekarar 2020 a kan bikin kamun kifi na Argungu karo na 60. "Mun yanke shawarar yi maka wanna
Gwamnan jahar Gombe, Muhammad Yahaya, ya koka kan rashin iya biyan ma’aikata N30,000 a matsayin mafi karancin albashi da gwamnatinsa ta kasa.
Ministoci, NSA, AGF, DG DSS, CDI, NIA DG sun yi taro a Abuja. Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo shi ne ke shugabantar wannan kwamitin harkar tsaro.
Daya daga cikin tuhumar na cewa: "ke, Aisha Bala Aliyu, a wani lokaci da ya wuce, tsakanin watan Mayu da Agusta na shekarar 2018, kin karbi kudi miliyan talatin da biyar (N35,000,000) daga hannun Hadiza Inna Sanusi, da sunan saka
Zancen auren mace fiye da daya har yanzu yana jawo cece-kuce daga bangarori da dama na Najeriya. Daga tsokacin da ake samu kuwa, mata na ci gaba da sukar auren mace fiye da daya. Wasu mata ko maza da suke sukar auren mace fiye da
An fara rade-radin Ronaldo ya na son ya koma kungiyar Real Madrid. ‘Yan kusa da shi sun ce Ronaldo ya na sha’awar komawa Real Madrid a yanzu.
Kotun koli ta y watsi da bukatar sake duba hukuncin da ta yanke na kwace kujerar gwaman jihar Imo daga hannun Emeka Ihedioha na jam'iyyar PDP tare da bayar da umarnin mika ta ga Hope Uzodinma na jami'iyyar APC. Da take yanke hukun
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa akwai bukatar yan Najeriya su dage wajen gudanar da addu’o’i ga shuwagabanninsu domin shuwagabannin su samu daman yi musu aiki yadda ya kamata.
Masu zafi
Samu kari