Latest
A rubutun da ya wallafa. dan gidan Kemi Olunloyo da ya sanya sunansa da Eni a shafinsa na Instagram, alamu sun nuna cewa tuni dai mahaifiyar tashi dama ta sallama mishi tunda a rubutun nashi ya kirata da ‘mahaifiyata a da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Folashade Yemi Esan a matsayin sabuwar Shugaban ma’aikatan tarayya a ranar Laraba, 4 ga watan Maris. An yi bikin rantsarwar Esan a zauren majalisar zartarwa na fadar shugaban kasa.
Wani rahoto da yake ta faman yawo a kafafen sadarwa ya nuna yadda wata mai sayar da abinci daga garin Ughelli, na jihar Delta, ta hadu da fushin matasa, inda suka kone ta kurmus, bayan sun zarge ta da amfani da ruwan wankin gawa..
Rahotanni sun kawo cewa a yanzu haka Damboa, hedkwatar wata karamar hukuma a jahar Borno na karkashin harin yan ta’addan Boko Haram. Mazauna yankin sun ce yan ta’addan sun zo su da yawa da misalin karfe 6:30 na safiyar yau Laraba.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan rundunar soji, Sanata Ali Ndume, a jiya Talata ya koka kan rashin gaskiya da ake nunawa wajen daukar aiki a hukumomin gwamnatin tarayya, cewa ya zama dole a dauki hakan a matsayin laifi.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito zuwa yanzu an samu rahotannin mutuwar daruruwan shanu a sakamakon bullar cutar wanda makiyaya suka gaza gane kan ta, amma gwamnatin jahar Jigawa ta musanta zargin da ake yi.
Wani magidanci dan shekara 48 mai suna Felix Edore ya halaka kansa ta hanyar kwankwadar kwalar fiya fiya biyo kama matarsa da ya yi da laifin cin amanarsa ta hanyar neman maza duk kuwa da cewa igiyar aurensu na daure.
Ana sa ran cewa za a dawowa Najeriya da wasu kudinta fam dala miliyan 300. Sai dai har yanzu ba a kawowa Najeriya kudin satar Abacha ba.
Wata Kungiyar Kudu ta na zargin Gwamnatin Shugaba Buhari da wariya. Kungiyar ta tambayi Buhari laifin me Ibo su ka yi bayan ya hana su HOS.
Masu zafi
Samu kari