Oshiomhole: 'Yan sanda sun mamaye sakatariyar APC da ke Abuja
Yan sanda a halin yanzu sun mamaye sakatariyar jam'iyyar na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, da ke Abuja.
The Cable ta ruwaito cewa akwai a kalla motocin sinitirin 'yan sanda biyar da kuma mota mai dauke da bindiga guda daya da aka girke a harabar sakatariyar ta APC.
Jami'an 'yan sandan sun hana wasu mutane shiga cikin headkwatan jam'iyyar ta APC.
A halin yanzu dai ba a san takamamen dalilin da yasa 'yan sanda suka mamaye headkwatan na jam'iyyar mai mulki ba awanni kadan bayan da kotu ta bayar da umurnin dakatar da Oshiomhole a matsayin shugaban jam'iyyar na kasa.

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng