Latest
Turai Musa Yar’adua, matar tsohon shugaban kasar najeriya, Umaru Musa Yar’adu ta jajanta halin da kasar nan ke ciki a yau saboda yankewar mulkin mijinta sakamakon rashin lafiya da kuma mutuwar da yayi daga bisani. Ta jaddada cewa
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa wani ministan Buhari da wasu gwamnoni ne suka shirya masa tuggun tsigeshi ta hanyar kotu.
Wani tsohon ma'aikacin five-star otal da ke Legas ya kashe kan shi. Lamarin ya faru ne a gidan shi da ke yankin Adamo da ke Ikorodu a jihar Legas. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito cewa mamacin ya rufe kan shi ne daki
Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na kasa da wata kotu ta jingine dakatarwar da aka yi masa ranar Laraba, ya garzaya fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ke birnin tarayya, Abuja, da tsakar ranar Alhamis. Ziyarar ta Os
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Justis Monica B. Dongban Mensem a matsayin Mukaddashin Shugaban kotun daukaka kara na tsawon watanni uku.
A hukuncin da kotun ta yanke ranar Alhamis, mai shari'a, Jastis Lewis Allagoa, ta umarci hukumar tsaro ta farin kaya da rundunar 'yan sanda a kan su mayar wa da Oshiomhole jami'an da ke tsaron lafiyarsa domin ya koma ofishinsa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo a ranar Laraba ta ce ta damke sifetan ‘yan sanda wanda ake zarginsa da harbin wani farar hula mai suna Richard Odia a Benin. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Chidi Nwabuzor, ya bayyana haka a
Jamian hukumar yan sanda a Kano sun bazama neman wani mawaki, Yahaya Sharif Aminu, kan wata wakar batanci da yayi a kan manzon Allah (SAW) wanda ya janyo cece-kuce har aka kaiwa iyayensa hari.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin gwamna Abubakar Sani Bello, ta haramta kowani irin bara a titi a fadin jihar saboda dalilai na tsaro.
Masu zafi
Samu kari